caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 83

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:83

أَلَمْ تَرَ أَنَّآ أَرْسَلْنَا ٱلشَّيَٰطِينَ عَلَى ٱلْكَٰفِرِينَ تَؤُزُّهُمْ أَزًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, ba ka gani ba cẽwa Mun saki shaiɗanu[1] a kan kãfirai sunã shũshũta su ga zunubi shũshũtãwa?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70