caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 85

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:85

يَوْمَ نَحْشُرُ ٱلْمُتَّقِينَ إِلَى ٱلرَّحْمَٰنِ وَفْدًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA rãnar da Muka tãra mãsu taƙawa zuwa ga Mai rahama sunã bãƙin girma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70