إِنَّا نَحْنُ نَرِثُ ٱلْأَرْضَ وَمَنْ عَلَيْهَا وَإِلَيْنَا يُرْجَعُونَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne Mũ, Mũ ne ke gãdon ƙasa[1] da wanda yake a kanta, kuma zuwa gare Mu ake mayar da su.
إِنَّا نَحْنُ نَرِثُ ٱلْأَرْضَ وَمَنْ عَلَيْهَا وَإِلَيْنَا يُرْجَعُونَ