caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 41

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:41

وَٱذْكُرْ فِى ٱلْكِتَٰبِ إِبْرَٰهِيمَ إِنَّهُۥ كَانَ صِدِّيقًا نَّبِيًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ambaci Ibrãhĩm[1] a cikin Littafi. Lalle shi ya kasance mai yawan gaskatãwa, Annabi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70