caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 16

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:16

وَجَآءُوٓ أَبَاهُمْ عِشَآءً يَبْكُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma suka je wa ubansu da dare sunã kũka.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70