caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'laa, aya 13

Makka · tsarin saukarwa 8 · 87:13

ثُمَّ لَا يَمُوتُ فِيهَا وَلَا يَحْيَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan bã zai mutu ba a cikinta, kuma bã zai rãyu ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70