caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Burooj, aya 7

Makka · tsarin saukarwa 27 · 85:7

وَهُمْ عَلَىٰ مَا يَفْعَلُونَ بِٱلْمُؤْمِنِينَ شُهُودٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAlhãli sũ, bisa ga abin da suke aikatãwa ga mũminai, sunã halarce.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70