caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Abasa, aya 19

Makka · tsarin saukarwa 24 · 80:19

مِن نُّطْفَةٍ خَلَقَهُۥ فَقَدَّرَهُۥ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDaga ɗigon maniyyi, Ya halitta shi sa'an nan Ya ƙaddarã shi (ga halaye).
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70