ءَأَنتُمْ أَشَدُّ خَلْقًا أَمِ ٱلسَّمَآءُ بَنَىٰهَا Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, kũ ne mafi wuyar halitta ko sama? Allah Ya gina ta.