caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naba, aya 31

Makka · tsarin saukarwa 80 · 78:31

إِنَّ لِلْمُتَّقِينَ مَفَازًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, mãsu taƙawã nã da wani wurin sãmun babban rabo.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70