caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naba, aya 19

Makka · tsarin saukarwa 80 · 78:19

وَفُتِحَتِ ٱلسَّمَآءُ فَكَانَتْ أَبْوَٰبًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma, aka buɗe sama, sai ta kasance ƙõfõfi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70