بَلْ يُرِيدُ ٱلْإِنسَٰنُ لِيَفْجُرَ أَمَامَهُۥ Hausa Translation - Abu Bakr JumiBa haka ba! Mutum so yake, ya yi fãjirci, ya ƙaryata abin da yake a gabansa.