caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qiyaama, aya 20

Makka · tsarin saukarwa 31 · 75:20

كَلَّا بَلْ تُحِبُّونَ ٱلْعَاجِلَةَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA'aha! Bã haka ba kunã son mai gaugawar nan (duniya) ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70