caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muzzammil, aya 16

Makka · tsarin saukarwa 3 · 73:16

فَعَصَىٰ فِرْعَوْنُ ٱلرَّسُولَ فَأَخَذْنَٰهُ أَخْذًا وَبِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai Fir'auna ya saɓa wa Manzon, saboda haka Muka kãma shi kãmu mai tsanani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70