caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muzzammil, aya 15

Makka · tsarin saukarwa 3 · 73:15

إِنَّآ أَرْسَلْنَآ إِلَيْكُمْ رَسُولًا شَٰهِدًا عَلَيْكُمْ كَمَآ أَرْسَلْنَآ إِلَىٰ فِرْعَوْنَ رَسُولًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, Mũ. Mun aika zuwa gare ku, wani Manzo[1] mai shaida a kanku, kamar yadda Muka aika wani Manzo[2] zuwaga Fir'auna,
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70