caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Jinn, aya 16

Makka · tsarin saukarwa 40 · 72:16

وَأَلَّوِ ٱسْتَقَٰمُوا۟ عَلَى ٱلطَّرِيقَةِ لَأَسْقَيْنَٰهُم مَّآءً غَدَقًا

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma dã sun tsayu[1] sõsai a kan hanya, dã lalle Mun shãyar da su ruwa mai yawa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70