caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Nooh, aya 15

Makka · tsarin saukarwa 71 · 71:15

أَلَمْ تَرَوْا۟ كَيْفَ خَلَقَ ٱللَّهُ سَبْعَ سَمَٰوَٰتٍ طِبَاقًا

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ba ku ga yadda Allah Ya halitta wasu sammai bakwai ɗabaƙõƙĩ a kan jũna ba?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70