caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 19

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:19

لَّا يُصَدَّعُونَ عَنْهَا وَلَا يُنزِفُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBã a sanya musu cĩwon jirĩ sabõda ita, kuma bã su buguwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70