caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 8

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:8

مُّهْطِعِينَ إِلَى ٱلدَّاعِ يَقُولُ ٱلْكَٰفِرُونَ هَٰذَا يَوْمٌ عَسِرٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSunã gaggãwar tafiya zuwa ga mai kiran, kãfirai na cẽwa, "Wannan yini ne mai wuya!"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70