وَمَآ أَمْرُنَآ إِلَّا وَٰحِدَةٌ كَلَمْحٍۭ بِٱلْبَصَرِ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma umurnin Mu bai zamo ba fãce da kalma ɗaya, kamar walƙãwar ido.