caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 48

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:48

يَوْمَ يُسْحَبُونَ فِى ٱلنَّارِ عَلَىٰ وُجُوهِهِمْ ذُوقُوا۟ مَسَّ سَقَرَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiRãnar da zã a jã su a cikin wuta a kan fuskõkinsu. "Ku ɗanɗani shãfar wutar Saƙar."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70