caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 47

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:47

إِنَّ ٱلْمُجْرِمِينَ فِى ضَلَٰلٍ وَسُعُرٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, mãsu laifi sunã a cikin ɓata da hauka.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70