caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 46

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:46

بَلِ ٱلسَّاعَةُ مَوْعِدُهُمْ وَٱلسَّاعَةُ أَدْهَىٰ وَأَمَرُّ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiÃ'a, Sã'a ita cẽ lõkacin wa'adinsu, kuma Sã'ar tã fi tsananin masĩfa, kuma ta fiɗãci.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70