caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 31

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:31

إِنَّآ أَرْسَلْنَا عَلَيْهِمْ صَيْحَةً وَٰحِدَةً فَكَانُوا۟ كَهَشِيمِ ٱلْمُحْتَظِرِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle Mũ, Mun aika tsãwa guda a kansu, sai suka kasance kamar yãyin mai shinge.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70