caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 32

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:32

وَلَقَدْ يَسَّرْنَا ٱلْقُرْءَانَ لِلذِّكْرِ فَهَلْ مِن مُّدَّكِرٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur'ani, dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70