caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 2

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:2

وَإِن يَرَوْا۟ ءَايَةً يُعْرِضُوا۟ وَيَقُولُوا۟ سِحْرٌ مُّسْتَمِرٌّ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma idan sun ga wata ãyã, sai su juya baya su ce: "Sihiri ne mai dõgẽwa!"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70