مَا زَاغَ ٱلْبَصَرُ وَمَا طَغَىٰ Hausa Translation - Abu Bakr JumiGaninsa[1] bai karkata ba, kuma bai ƙetare haddi ba.