لَقَدْ رَأَىٰ مِنْ ءَايَٰتِ رَبِّهِ ٱلْكُبْرَىٰٓ Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle, tabbas, (Annabinku) ya ga waɗanda suka fi girma[1] daga ãyõyin Ubangijinsa.