أَمْ عِندَهُمُ ٱلْغَيْبُ فَهُمْ يَكْتُبُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, a wurinsu akwai ilmin gaibi, sabõda haka sunã rubũtãwa?