caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Adh-Dhaariyat, aya 9

Makka · tsarin saukarwa 67 · 51:9

يُؤْفَكُ عَنْهُ مَنْ أُفِكَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAnã karkatar da wanda aka jũyar (daga gaskiya).
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70