caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 35

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:35

لَهُم مَّا يَشَآءُونَ فِيهَا وَلَدَيْنَا مَزِيدٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSunã da abin da suke so a cikinta, kuma tãre da Mũ akwai ƙãrin ni'ima,
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70