caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 33

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:33

مَّنْ خَشِىَ ٱلرَّحْمَٰنَ بِٱلْغَيْبِ وَجَآءَ بِقَلْبٍ مُّنِيبٍ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Wanda ya ji tsõron Mai rahama a fake, [1]kuma ya zo da wata irin zũciya mai tawakkali."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70