caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Muhammad, aya 24

Madina · tsarin saukarwa 95 · 47:24

أَفَلَا يَتَدَبَّرُونَ ٱلْقُرْءَانَ أَمْ عَلَىٰ قُلُوبٍ أَقْفَالُهَآ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin to, bã zã su, kula da Alƙur'ãni ba, kõ kuwa a bin zukã tansu akwai makullansu?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70