caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ad-Dukhaan, aya 4

Makka · tsarin saukarwa 64 · 44:4

فِيهَا يُفْرَقُ كُلُّ أَمْرٍ حَكِيمٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA cikinsa (shi daren) ake rarrabe kõwane umurui bayyananne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70