caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shura, aya 32

Makka · tsarin saukarwa 62 · 42:32

وَمِنْ ءَايَٰتِهِ ٱلْجَوَارِ فِى ٱلْبَحْرِ كَٱلْأَعْلَٰمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma akwai daga ãyõyinsa, jirãge mãsu gudãna a cikin tẽku kamar duwãtsu.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70