caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zumar, aya 62

Makka · tsarin saukarwa 59 · 39:62

ٱللَّهُ خَٰلِقُ كُلِّ شَىْءٍ وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَىْءٍ وَكِيلٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah ne Mai halitta dukan kõme, kuma Shĩ ne Wakĩli a kan kõme.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70