caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 42

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:42

ٱرْكُضْ بِرِجْلِكَ هَٰذَا مُغْتَسَلٌۢ بَارِدٌ وَشَرَابٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa shura da ƙafarka. Wannan abin wanka ne mai sanyi da abin shã.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70