caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 39

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:39

هَٰذَا عَطَآؤُنَا فَٱمْنُنْ أَوْ أَمْسِكْ بِغَيْرِ حِسَابٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWannan kyautar Mu ce. Sai ka yi kyauta ga wanda kake so, ko kuma ka riƙe, bãbu wani bincike.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70