caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 40

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:40

وَإِنَّ لَهُۥ عِندَنَا لَزُلْفَىٰ وَحُسْنَ مَـَٔابٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle, haƙĩƙa yanã da kusantar daraja a wurin Mu da kyaun makõma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70