caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 36

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:36

فَسَخَّرْنَا لَهُ ٱلرِّيحَ تَجْرِى بِأَمْرِهِۦ رُخَآءً حَيْثُ أَصَابَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka Muka hõre masa iska[1] tanã gudu da umurninsa, tãna tãshi da sauƙi, inda ya nufa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70