caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 14

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:14

إِن كُلٌّ إِلَّا كَذَّبَ ٱلرُّسُلَ فَحَقَّ عِقَابِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBãbu kõwa a cikinsu fãce ya ƙaryata Manzanni, sabõda haka azãbãTa ta wajaba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70