caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 15

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:15

وَمَا يَنظُرُ هَٰٓؤُلَآءِ إِلَّا صَيْحَةً وَٰحِدَةً مَّا لَهَا مِن فَوَاقٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma waɗannan [1]bã su jiran kõme fãce tsãwã guda, wadda bã ta da hani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70