caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 13

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:13

وَثَمُودُ وَقَوْمُ لُوطٍ وَأَصْحَٰبُ لْـَٔيْكَةِ أُو۟لَٰٓئِكَ ٱلْأَحْزَابُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa Samũdãwa da mutãnen Luɗu da ma'abũta ƙunci, [1]waɗancan ne ƙungiyõyin.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70