caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 1

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:1

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ صٓ وَٱلْقُرْءَانِ ذِى ٱلذِّكْرِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiṢ̃, Inã rantsuwa da Al-ƙur'ãni mai hukunce-hukunce.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70