caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 53

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:53

أَءِذَا مِتْنَا وَكُنَّا تُرَابًا وَعِظَٰمًا أَءِنَّا لَمَدِينُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ashe, idan muka mutu, kuma muka, kasance turɓaya da kasũsuwa, ashe, lalle, mũ tabbas waɗanda ake sãka wa ne?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70