caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 48

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:48

وَعِندَهُمْ قَٰصِرَٰتُ ٱلطَّرْفِ عِينٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma a wurinsu, akwai mãtan aure mãsu taƙaita kallonsu, mãsu manyan idãnu.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70