caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 31

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:31

فَحَقَّ عَلَيْنَا قَوْلُ رَبِّنَآ إِنَّا لَذَآئِقُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Sabõda haka maganar Ubangijinmu ta wajaba a kanmu. Lalle mũ, mãsu ɗanɗanãwa ne."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70