caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 30

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:30

وَمَا كَانَ لَنَا عَلَيْكُم مِّن سُلْطَٰنٍۭ بَلْ كُنتُمْ قَوْمًا طَٰغِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma wani dalĩli bai kasance ba gare mu a kanku. Ã'a, kun kasance mutãne ne mãsu kẽtare iyãka."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70