caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 164

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:164

وَمَا مِنَّآ إِلَّا لَهُۥ مَقَامٌ مَّعْلُومٌ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma bãbu kõwa daga cikinmu,[1] fãce yanã da matsayi sananne."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70