caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 142

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:142

فَٱلْتَقَمَهُ ٱلْحُوتُ وَهُوَ مُلِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai kĩfi ya yi lõma da shi, alhãli kuwa yanã wanda ake zargi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70